Shekaru 20–35 lokaci ne da ya kamata matashi ya: gina ilimi da sana'a, gina hali da tarbiyya, gina sana'a ko kasuwanci, tara jari gwargwadon iko, kula da lafiyarsa, kuma ya kusanci Allah. Amma ka tuna: ginawa ba yana nufin ba za ka yi kuskure ba. Za ka iya faduwa, ka yi asara, ka shiga wahala—amma kada ka yanke ƙauna. Ka koyi darasi, ka tashi, ka ci gaba. A wannan shekarun, ka gina kanka domin kada gobe ka yi nadamar lokacin da ka bari ya tafi. 🤲🏽❤️
Ameenu Maaruf👑Share

Source:Show original
Disclaimer: The information on this page may have been obtained from third parties and does not necessarily reflect the views or opinions of KuCoin. This content is provided for general informational purposes only, without any representation or warranty of any kind, nor shall it be construed as financial or investment advice. KuCoin shall not be liable for any errors or omissions, or for any outcomes resulting from the use of this information.
Investments in digital assets can be risky. Please carefully evaluate the risks of a product and your risk tolerance based on your own financial circumstances. For more information, please refer to our Terms of Use and Risk Disclosure.