source avatarAdam Muhammad Mukhtar

Share
Share IconShare IconShare IconShare IconShare IconShare IconCopy

Pavel Durov yayi bayani kwana biyu da suka wuce a inda ya ce"Sunyi gyararraki akan TON Blockchain, kuma saurin sa ya ƙaru aƙalla sau nunki goma, 10x, Yawan block rate ya ƙaru da sau nunki shida, 6x, Transactions suna tafiya nan take (sub-second), Wannan shi ne mataki na 1 cikin 7 na shirin sake farfaɗo da TON, ya kira hakan da Make TON Great Again (MTONGA)." Ya ƙara da cewa mataki na gaba kuma shi ne sake rage fees da nunki shida, 6X, duk da cewa dama fees ɗin TON suna ƙasa sosai. Duk da TON yana cikin garari, amma har yanzu shine favorite Blockchain ɗina, Yanayin kasuwa ne yasa dole muka koma SOL, zan so a zo lokacin da zai samu karɓuwa kamar Solana ake trading na Memes sosai da sosai. Shin kuna ganin wannan gyare-gyaren zasu sake farfaɗo da TON? Kuna ganin wannan bayanin na Durov ya ƙara taimakawa wajen tashin farashin TON?

No.0 picture
No.1 picture
No.2 picture
Disclaimer: The information on this page may have been obtained from third parties and does not necessarily reflect the views or opinions of KuCoin. This content is provided for general informational purposes only, without any representation or warranty of any kind, nor shall it be construed as financial or investment advice. KuCoin shall not be liable for any errors or omissions, or for any outcomes resulting from the use of this information. Investments in digital assets can be risky. Please carefully evaluate the risks of a product and your risk tolerance based on your own financial circumstances. For more information, please refer to our Terms of Use and Risk Disclosure.