MINISTAN NOMAN NAJERIYA NA SHIRYA HAƊA MILIYOYIN MANOMA A FAƊIN ƘASA DOMIN ZAƁEN 2027 Ministan Noma da Samar da Abinci, Sanata Abubakar Kyari, ya bayyana shirin tattara miliyoyin manoma a faɗin Najeriya domin nuna goyon baya ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Mataimakinsa, Kashim Shettima, a zaɓen 2027. Kyari ya ce manufofin gwamnatin Tinubu sun taimaka wajen bunƙasa harkar noma, ƙara samar da abinci da inganta tsaron abinci a ƙasar. Ya kuma bayyana cewa ƙananan manoma sun samu tallafi da dama a ƙarƙashin wannan gwamnati. Ministan ya yi kira ga manoma a duk faɗin ƙasar da su shiga wannan yunƙuri, tare da bayyana cewa da kansa zai jagoranci tattaunawa da manoma domin wayar musu da kai kan shirye-shiryen gwamnati, nasarorin da aka samu a noman amfanin gona da kuma inganta ababen more rayuwa a yankunan karkara. #ArewaForAsiwaju #A4A
Sir salim.orgShare


Source:Show original
Disclaimer: The information on this page may have been obtained from third parties and does not necessarily reflect the views or opinions of KuCoin. This content is provided for general informational purposes only, without any representation or warranty of any kind, nor shall it be construed as financial or investment advice. KuCoin shall not be liable for any errors or omissions, or for any outcomes resulting from the use of this information.
Investments in digital assets can be risky. Please carefully evaluate the risks of a product and your risk tolerance based on your own financial circumstances. For more information, please refer to our Terms of Use and Risk Disclosure.
