Fafutukar rayuwa ba ta bukatar gaggawa, tana bukatar hakuri, tsari da jajircewa. 💯 A duniyar Crypto, ba duk wanda ya samu riba ne ya yi nasara ba. Wanda ya iya kare jarinsa, kauce wa FOMO, da bin ingantacciyar dabara shi ma yana kan hanyar nasara. Ga wasu muhimman dabaru da ya kamata mu rika tunawa: 1. Do Your Own Research (DYOR): Kada ka zuba jari saboda kawai ka ga mutane suna magana akan wani coin. 2. Risk Management: Kada ka saka dukkan jarinka a wuri guda. Ka san adadin asarar da za ka iya dauka. 3. Avoid FOMO: Kada ka bi kasuwa saboda tsoron kada ka rasa dama. Ba kowace dama ce taka ba. 4. Be Patient: Kasuwa tana da lokutan hawa da sauka. Ka koyi jira lokacin da ya dace. 5. Protect Your Capital: Babbar nasara a trading ita ce ka iya kare jarinka kafin ka fara tunanin riba. Rayuwa ma haka take. Ba kowa ne zai yi nasara a lokaci guda ba. Wasu suna farawa, wasu suna koyo, wasu kuma suna kokarin sake farawa bayan faduwa. Ka ci gaba da kokari, ka nemi ilimi, ka yi addu'a, ka dogara ga Allah. Remember: The goal is not to get rich overnight. The goal is to build something sustainable. Allah ya sa mu dace a dukkanin fafutukar neman halal. 🤲 #Crypto #TradingStrategy #LifeLessons #RiskManagement #Web3
Ameenu Maaruf👑Share

Source:Show original
Disclaimer: The information on this page may have been obtained from third parties and does not necessarily reflect the views or opinions of KuCoin. This content is provided for general informational purposes only, without any representation or warranty of any kind, nor shall it be construed as financial or investment advice. KuCoin shall not be liable for any errors or omissions, or for any outcomes resulting from the use of this information.
Investments in digital assets can be risky. Please carefully evaluate the risks of a product and your risk tolerance based on your own financial circumstances. For more information, please refer to our Terms of Use and Risk Disclosure.
