source avatarAdam Muhammad Mukhtar

Partager
Share IconShare IconShare IconShare IconShare IconShare IconCopy

Pavel Durov a cikin bayani biyu da suka wuce a inda ya ce : "Sunyi gyararraki akan TON Blockchain, kuma saurin sa ya ƙaru aƙalla sau nunki goma, 10x, Yawan block rate ya ƙaru da sau nunki shida, 6x, Transactions suna tafiya nan take (sub-second), Wannan shi ne mataki na 1 cikin 7 na shirin sake farfaɗo da TON, ya kira hakan da Make TON Great Again (MTONGA)." Ya ƙara da cewa mataki na gaba kuma shi ne sake rage fees da nunki shida, 6X, duk da cewa dama fees ɗin TON suna ƙasa sosai. Duk da TON yana cikin garari, amma har yanzu shine favorite Blockchain ɗina, Yanayin kasuwa ne yasa dole muka koma SOL, zan so a zo lokacin da zai samu karɓuwa kamar Solana ake trading na Memes sosai da sosai. Shin kuna ganin wannan gyare-gyaren zasu sake farfaɗo da TON ? Kuna ganin wannan bayanin na Durov ya ƙara taimakawa wajen tashin farashin TON ?

No.0 picture
No.1 picture
No.2 picture
Clause de non-responsabilité : les informations sur cette page peuvent avoir été obtenues auprès de tiers et ne reflètent pas nécessairement les points de vue ou opinions de KuCoin. Ce contenu est fourni à titre informatif uniquement, sans aucune représentation ou garantie d’aucune sorte, et ne doit pas être interprété comme un conseil en investissement. KuCoin ne sera pas responsable des erreurs ou omissions, ni des résultats résultant de l’utilisation de ces informations. Les investissements dans les actifs numériques peuvent être risqués. Veuillez évaluer soigneusement les risques d’un produit et votre tolérance au risque en fonction de votre propre situation financière. Pour plus d’informations, veuillez consulter nos conditions d’utilisation et divulgation des risques.