source avatarSir salim.org

I-share

Hadisi na Shida a cikin Arba'una Hadisan Imam Nawawi Daga Abu Abdullahi Nu'uman ɗan Bashir (RA), ya ce: Na ji Manzon Allah ﷺ yana cewa: Lallai halal a bayyane yake, kuma haram ma a bayyane yake. A tsakaninsu akwai wasu abubuwa masu kama da juna (shubuhohi) waɗanda mutane da yawa ba su san hukuncinsu ba. Duk wanda ya nisanci abubuwan da ake shakku a kansu, to ya tsarkake addininsa da mutuncinsa. Wanda kuma ya faɗa cikin abubuwan da ake shakku a kansu, to yana iya faɗawa cikin haram, kamar makiyayi ne da yake kiwo a kusa da iyakar wani fili da aka killace, kusan dabbobinsa su shiga cikinsa. Ku saurara, Kowanne sarki yana da filin da ya killace. Ku saurara! Abin da Allah Ya killace shi ne abubuwan da Ya haramta. Ku saurara! A cikin jiki akwai wani ɗan nama, idan ya gyaru, dukkan jiki ya gyaru; idan kuma ya lalace, dukkan jiki ya lalace. Ku saurara! Wannan shi ne zuciya." An rawaito hadisin daga Bukhari da Muslim.

Disclaimer: Ang information sa page na ito ay maaaring nakuha mula sa mga third party at hindi necessary na nagre-reflect sa mga pananaw o opinyon ng KuCoin. Ibinigay ang content na ito para sa mga pangkalahatang informational purpose lang, nang walang anumang representation o warranty ng anumang uri, at hindi rin ito dapat ipakahulugan bilang financial o investment advice. Hindi mananagot ang KuCoin para sa anumang error o omission, o para sa anumang outcome na magreresulta mula sa paggamit ng information na ito. Maaaring maging risky ang mga investment sa mga digital asset. Pakisuri nang maigi ang mga risk ng isang produkto at ang risk tolerance mo batay sa iyong sariling kalagayang pinansyal. Para sa higit pang information, mag-refer sa aming Terms ng Paggamit at Disclosure ng Risk.