source avatarSir salim.org

I-share

Angkanan Noma na Najeriya ya bayyana cewa miliyoyin manoma a faɗin ƙasar zai sami ƙarfi da ƙarfi domin zabe 2027 Ministan Noma da Samar da Abinci, Sanata Abubakar Kyari, ya bayyana shirin tattara miliyoyin manoma a faɗin Najeriya domin nuna goyon baya ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Mataimakinsa, Kashim Shettima, a zaɓen 2027. Kyari ya ce manufofin gwamnatin Tinubu sun taimaka wajen bunƙasa harkar noma, ƙara samar da abinci da inganta tsaron abinci a ƙasar. Ya kuma bayyana cewa ƙananan manoma sun samu tallafi da dama a ƙarƙashin wannan gwamnati. Ministan ya yi kira ga manoma a duk faɗin ƙasar da su shiga wannan yunƙuri, tare da bayyana cewa da kansa zai jagoranci tattaunawa da manoma domin wayar musu da kai kan shirye-shiryen gwamnati, nasarorin da aka samu a noman amfanin gona da kuma inganta ababen more rayuwa a yankunan karkara. #ArewaForAsiwaju #A4A

No.0 picture
No.1 picture
Disclaimer: Ang information sa page na ito ay maaaring nakuha mula sa mga third party at hindi necessary na nagre-reflect sa mga pananaw o opinyon ng KuCoin. Ibinigay ang content na ito para sa mga pangkalahatang informational purpose lang, nang walang anumang representation o warranty ng anumang uri, at hindi rin ito dapat ipakahulugan bilang financial o investment advice. Hindi mananagot ang KuCoin para sa anumang error o omission, o para sa anumang outcome na magreresulta mula sa paggamit ng information na ito. Maaaring maging risky ang mga investment sa mga digital asset. Pakisuri nang maigi ang mga risk ng isang produkto at ang risk tolerance mo batay sa iyong sariling kalagayang pinansyal. Para sa higit pang information, mag-refer sa aming Terms ng Paggamit at Disclosure ng Risk.