Kwana biyu akan Elysium na samu nake rage losses da nayi akan Solana... 🔥 Elysium sabuwar chain ce da za'a ƙaddamar da ita 9 ga watan nan, layer 2 ce ta HyperEVM. Kwana biyu mun kama wasu damarmaki akai kafin kasuwar ta watse bayan mainnet. https://t.co/aKwHy8XvQ0 Duk wasu trades ɗina da Basedbot nake yi, idan bakwa amfani da Basedbot, gaskiya zaku ke rasa damarmaki da yawa a space din nan.



