Posts
avatar

𝗠𝗶𝗹𝗶𝘆𝗮𝗻 10 𝗡𝗮 𝗠𝗮𝘀𝘂 𝗔𝗺𝗳𝗮𝗻𝗶. 𝗔𝗹'𝘂𝗺𝗺𝗮 𝗚𝘂𝗱𝗮. 𝗕𝗮𝗯𝗯𝗮𝗿 𝗡𝗮𝘀𝗮𝗿𝗮 𝗚𝘂𝗱𝗮 𝗗𝗮𝘆𝗮. Kaiwa ga masu amfani miliyan 10 ya fi kowanne lokaci kusa. Wannan shi ne babban mataki mafi girma a tafiyar @inter_link, kuma muna so mu yi bikin tare da kowa da kowa wanda ya sa hakan ya yiwu. A Interlink, koyaushe mun yi imanin gina tsarin da kowa ke da 'yancin fadin albarkacin bakinsa kuma kowace murya tana da muhimmanci. Idan kana da wani ra'ayi don bikin cika mutane Miliyan 10, taruka, kamfen, lada, ko wani abu da kake son gani, ka raba shi tare damu. Muna sauraro, kuma kyakkyawan ra'ayi na iya fitowa daga kowane mutum. Mu sa bikin cika masu amfani miliyan 10 ya zama abin tunawa da baza,a taba mancewa dashi ba. Mafi kyawun yana nan zuwa a gaba. 🚀 #InterLink #ITLG #ITL #ITLX #Hausa #Nigeria #Web3 #Blockchain #Crypto #RWA

This content is for informational and educational purposes only. It may include third-party insights, sponsored content, or promotional material for which the creator may receive compensation. Nothing in this feed constitutes investment advice or a guarantee of returns. You are solely responsible for your own investment decisions. Always conduct your own research and exercise caution before trading. We do not guarantee the accuracy of third-party information and are not liable for any losses incurred. Past performance is not indicative of future results. Please refer to our Community Terms and Risk Disclosure Statement for details.

avatarPost your reply

Comment