Postingan
avatar

Sepuluh juta pengguna Na Masu Amfani. Al'umma Guda. Babbar Nasara Guda Daya. Kaiwa ga masu amfani miliyan 10 ya fi kowanne lokaci kusa. Wannan shi ne babban mataki mafi girma a tafiyar @inter_link, kuma muna so mu yi bikin tare da kowa da kowa wanda ya sa hakan ya yiwu. A Interlink, koyaushe mun yi imanin gina tsarin da kowa ke da 'yancin fadin albarkacin bakinsa kuma kowace murya tana da muhimmanci. Idan kana da wani ra'ayi don bikin cika mutane Miliyan 10, taruka, kamfen, lada, ko wani abu da kake son gani, ka raba shi tare damu. Muna sauraro, kuma kyakkyawan ra'ayi na iya fitowa daga kowane mutum. Mu sa bikin cika masu amfani miliyan 10 ya zama abin tunawa da baza,a taba mancewa dashi ba. Mafi kyawun yana nan zuwa a gaba. 🚀 #InterLink #ITLG #ITL #ITLX #Hausa #Nigeria #Web3 #Blockchain #Crypto #RWA

Konten ini hanya untuk tujuan informasi dan edukasi. Konten dapat mencakup wawasan pihak ketiga, konten bersponsor, atau materi promosi yang mana kreatornya mungkin menerima kompensasi. Tidak ada dari umpan ini yang merupakan saran investasi atau jaminan imbal hasil. Anda sepenuhnya bertanggung jawab terhadap keputusan investasi Anda sendiri. Selalu lakukan riset mandiri dan berhati-hati sebelum trading. Kami tidak menjamin keakuratan informasi pihak ketiga dan tidak bertanggung jawab terhadap segala kerugian yang ditimbulkan. Kinerja di masa lalu bukan menunjukkan hasil di masa depan. Silakan lihat Ketentuan Komunitas dan Pernyataan Pengungkapan Risiko untuk detail selengkapnya.

avatarPosting balasan Anda

Komentar