Publicações
avatar

Miliyã 10 na Masu Amfani. Al’umma Guda. Babbar Nasara Guda Daya. Kaiwa ga masu amfani miliyan 10 ya fi kowanne lokaci kusa. Wannan shi ne babban mataki mafi girma a tafiyar @inter_link, kuma muna so mu yi bikin tare da kowa da kowa wanda ya sa hakan ya yiwu. A Interlink, koyaushe mun yi imanin gina tsarin da kowa ke da 'yancin fadin albarkacin bakinsa kuma kowace murya tana da muhimmanci. Idan kana da wani ra'ayi don bikin cika mutane Miliyan 10, taruka, kamfen, lada, ko wani abu da kake son gani, ka raba shi tare damu. Muna sauraro, kuma kyakkyawan ra'ayi na iya fitowa daga kowane mutum. Mu sa bikin cika masu amfani miliyan 10 ya zama abin tunawa da baza,a taba mancewa dashi ba. Mafi kyawun yana nan zuwa a gaba. 🚀 #InterLink #ITLG #ITL #ITLX #Hausa #Nigeria #Web3 #Blockchain #Crypto #RWA

Este conteúdo é apenas para fins informativos e educacionais. Ele pode incluir opiniões de terceiros, conteúdo patrocinado ou material promocional pelos quais o criador pode receber compensação. Nada neste feed constitui aconselhamento financeiro ou garantia de retorno. Você é o único responsável por suas próprias decisões de investimento. Sempre realize a sua própria pesquisa e aja com cautela antes de negociar. Não garantimos a precisão das informações de terceiros e não nos responsabilizamos por quaisquer perdas incorridas. Desempenho passado não é indicativo de resultados futuros. Consulte nossos Termos da Comunidade e a Declaração de Divulgação de Riscos para mais detalhes.

avatarPublique sua resposta

Comentar