
Miliyan 10 de na masu amfani. Al’umma guda. Babbar nasara guda daya. Kaiwa ga masu amfani miliyan 10 ya fi kowanne lokaci kusa. Wannan shi ne babban mataki mafi girma a tafiyar @inter_link, kuma muna so mu yi bikin tare da kowa da kowa wanda ya sa hakan ya yiwu. A Interlink, koyaushe mun yi imanin gina tsarin da kowa ke da 'yancin fadin albarkacin bakinsa kuma kowace murya tana da muhimmanci. Idan kana da wani ra'ayi don bikin cika mutane Miliyan 10, taruka, kamfen, lada, ko wani abu da kake son gani, ka raba shi tare damu. Muna sauraro, kuma kyakkyawan ra'ayi na iya fitowa daga kowane mutum. Mu sa bikin cika masu amfani miliyan 10 ya zama abin tunawa da baza,a taba mancewa dashi ba. Mafi kyawun yana nan zuwa a gaba. 🚀 #InterLink #ITLG #ITL #ITLX #Hausa #Nigeria #Web3 #Blockchain #Crypto #RWA
