Publicaciones
avatar

Miliyán 10 na amfani. Al’uma Guda. Babbar Nasara Guda Daya. Kaiwa ga masu amfani miliyan 10 ya fi kowanne lokaci kusa. Wannan shi ne babban mataki mafi girma a tafiyar @inter_link, kuma muna so mu yi bikin tare da kowa da kowa wanda ya sa hakan ya yiwu. A Interlink, koyaushe mun yi imanin gina tsarin da kowa ke da 'yancin fadin albarkacin bakinsa kuma kowace murya tana da muhimmanci. Idan kana da wani ra'ayi don bikin cika mutane Miliyan 10, taruka, kamfen, lada, ko wani abu da kake son gani, ka raba shi tare damu. Muna sauraro, kuma kyakkyawan ra'ayi na iya fitowa daga kowane mutum. Mu sa bikin cika masu amfani miliyan 10 ya zama abin tunawa da baza,a taba mancewa dashi ba. Mafi kyawun yana nan zuwa a gaba. 🚀 #InterLink #ITLG #ITL #ITLX #Hausa #Nigeria #Web3 #Blockchain #Crypto #RWA

Este contenido es solo para fines informativos y educativos. Puede incluir opiniones de terceros, contenido patrocinado o material promocional por el que el creador puede recibir una compensación. Nada en este feed constituye asesoramiento de inversión ni una garantía de rentabilidad. Eres el único responsable de tus propias decisiones de inversión. Investiga siempre por tu cuenta y actúa con precaución antes de operar. No garantizamos la exactitud de la información de terceros y no nos hacemos responsables de las pérdidas que puedas sufrir. El rendimiento pasado no es indicativo de resultados futuros. Consulta nuestros Términos de la Comunidad y la Declaración de Riesgos para más detalles.

avatarPublica tu respuesta

Comentar