avatar
Interlink Network Nigeria 🇳🇬

關注中0X 粉絲8.06K推文25讚98
avatar

💜 ITL Vault 正穩步提升 ITL 在需要流動性時的實用性。 透過 ITL Vault,用戶可以使用其 ITL 作為抵押品借入 USDT,提供彈性的 30 天和 60 天貸款方案。 借貸限額根據您存入的 ITL 價值確定,最高開倉 LTV 為 30%。 概念十分簡單: 持有 ITL → 將其作為抵押品 → 在需要時獲取 USDT 流動性。 這是進一步擴展 ITL 實用性、超越單純持有資產的又一重要步驟。 隨著 InterLink 生態系統持續發展,像 ITL Vault 這樣的產品正幫助將更多金融應用場景帶入社區。 ITL 不僅僅是用來持有的資產。 它正逐漸成為您可以使用的工具。 🚀 一次提升一項實用功能。 #InterLink #ITL #ITLVault #USDT #DeFi #ITLG

avatar

BitFlip 已正式上線私有主網 🔥 啜飲咖啡 ☕ 與人類共度週日晚上 🌃 InterLink 鏈上經濟正在快速擴張。繼在測試網取得成功後,我們完全鏈上的比特幣價格預測遊戲 BitFlip 已正式進入主網。 測試網已證明其可行性;主網才是真實旅程的開始。請期待更多 DApp 和實用功能即將推出。 #InterLink #BitFlip #PrivateMainnet #ITL #ITLG

avatar

第一階段反向拍賣回購即將結束!⏳ 早安,人類朋友 ☕ 周四快樂! InterLink Labs 反向拍賣回購第一階段的時間所剩無幾!已收到超過 1,000 個報價,8 月 24 日的截止日期迫在眉睫,請立即查看儀表板、確認您的報價價格,並在截止前提交報價。 讓我們在邁向 10M Linkers 的路上,每一步都算數!🔥 #InterLink #ITLG #ITL #Buyback #WeAreTheFirst10MLinkers #Nigeria

avatar

Miliyan 10 na Masu Amfani. Al’umma Guda. Babbar Nasara Guda Daya. Kaiwa ga masu amfani miliyan 10 ya fi kowanne lokaci kusa. Wannan shi ne babban mataki mafi girma a tafiyar @inter_link, kuma muna so mu yi bikin tare da kowa da kowa wanda ya sa hakan ya yiwu. A Interlink, koyaushe mun yi imanin gina tsarin da kowa ke da 'yancin fadin albarkacin bakinsa kuma kowace murya tana da muhimmanci. Idan kana da wani ra'ayi don bikin cika mutane Miliyan 10, taruka, kamfen, lada, ko wani abu da kake son gani, ka raba shi tare damu. Muna sauraro, kuma kyakkyawan ra'ayi na iya fitowa daga kowane mutum. Mu sa bikin cika masu amfani miliyan 10 ya zama abin tunawa da baza,a taba mancewa dashi ba. Mafi kyawun yana nan zuwa a gaba. 🚀 #InterLink #ITLG #ITL #ITLX #Hausa #Nigeria #Web3 #Blockchain #Crypto #RWA

avatar

創新不僅僅是你使用的東西, 更是你所代表的東西。 InterLink 簽名連帽衫系列專為明日的建設者設計——編寫代碼的開發者、講述故事的創作者、推動運動的大使,以及塑造未來的信仰者。 每一針都代表精準, 每一個細節都反映目的, 每一件連帽衫都不僅僅是服裝, 而是一種象徵,象徵你正在建設下一個未來。 #InterLink #ITLG #ITL #ITLX #Nigeria #Web3 #Blockchain #Crypto #RWA

avatar

這正是我們眾多人都期待的時刻。🚀 當人們能每天使用一個生態系統時,它才真正變得有價值。更多的 DApp 意味著更多的實用性、更多的活動,以及更多加入 @inter_link 的理由。 期待見證這新篇章的展開。讓我們繼續建設。💜

avatar

InterLink Tana Haɗa Crypto Da Kasuwancin Ya Uba Da Kullum @inter_link tana shirin haɗa tsarin biyan kuɗinta da wasu daga cikin fitattun kamfanonin duniya ta hanyar amfani da wallet ɗin @itlx_defi. Biyan kuɗi da crypto ba wai mafarki ba ne na nan gaba. Yanzu sun zama wani ɓangare na rayuwar yau da kullum. @inter_link tana shirin haɗa dukiya ta yanar gizo (digital assets) da kasuwancin zahiri, wanda hakan zai ba masu amfani damar kashe crypto wajen sayen kayayyaki da ayyuka daga sanannun kamfanonin duniya. Ga yadda ingantacciyar amfani da fasahar blockchain take. Abubuwan da za a iya saya sun haɗa da: 🛒 Kasuwanci: Amazon, Walmart, eBay 🎮 Wasanni: Xbox, Steam, PlayStation Store, Roblox, Riot Games (League of Legends & VALORANT), Google Play 🎬 Nishaɗi: Netflix 👟 Sutura: Nike, Adidas, H&M, Decathlon, Primark 🏡 Kayan Gida: IKEA, Home Depot ☕️ Abinci da Abin Sha: Starbucks, Burger King, Domino’s, Costa Coffee Wannan ya fi kawai sayen "gift cards". Wani mataki ne na canza crypto zuwa wani tsarin biyan kuɗi na zahiri da kowa zai iya amfani da shi. Tazara tsakanin blockchain da kasuwancin zahiri tana raguwa, kowane lokaci da aka yi ciniki. Tsawon shekaru, masana'antar tana magana kan yadda mutane da yawa za su rungumi crypto (mass adoption). Gaskiyar magana ita ce, hakan ba ya faruwa ta hanyar hasashen farashin tokens. Yana faruwa ne lokacin da mutane suka iya sayen kofi, su yi odar abinci, su biya kuɗin Netflix, su sayi wasanni, ko su yi siyayyar yanar gizo da kuɗin crypto ba tare da wata wahala ba. Wannan shi ne shugabancin da @inter_link take bi: gina tsarin blockchain da yake haɗe da kamfanoni na gaske, ƴan kasuwa na gaske, da kuma buƙatun masu amfani na gaske. Amfani ne yake samar da ciniki. Ciniki ne yake samar da kuɗi (liquidity). Kuɗi ne yake jawo hankalin ƙarin kamfanoni. Kowane sabon kamfani yana ƙara ƙarfafa darajar duk tsarin gaba ɗaya. Makomar crypto ba wani meme coin ba ne. Makomarta ita ce ta zama ɓangaren tattalin arzikin duniya. Kuma wannan makoma ta riga ta fara yanzu. 🚀 #InterLink #ITLG #ITL #Hausa #Nigeria